Angudanar da mayar da Yara tare da rabamusu kayan karatu kimanin su 300 ajihar Kano.
Saminu Ibrahim magashi
Wata qungiya me rajin yaqi da Shan miyagun kwayoyi Mai suna youth agains drug abuse ta dauki nauyin Yara Yan makarantar primary da secondary kimanin 300.
Datake jawabi shugabar kungiyar hajiya Fatima bature jikan dan’uwa ta bayyan cewa wanann bashine Karo na farko da kungiyar tayi irin wanann hubbasaba duba dayanda al’umma suke cikin halin Matsin rayuwa yasa sukaga dacewar lalubo yayan marayu dakuma marasa gata domin tallafamusu aharkokin karatunsu tundaga matakin primary har jami’a domin dai kautar da hankulan su daga fadawa shaye shayen miyagun kwayoyi.
Taqara dacewa awanna karo kimanin kaso 40 cikin 100 yaran suka diba din Yan gudun hjirane. Taqara dacewa anan gaba Kuma zasuyi abunda yahaura hakan da yardar Allah. Taron dai yasamu halartar manyan baki daga sassa da dama cikin jihar Kano. Andai gudanar da taronne a sabuwar jami’ar bayero dakenan birnin kano.