Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya taya daukacin al’ummar Nijar alhinin halin da suka tsinci kansu a ciki a hannun dakarun soji
Jarumi Ali Nuhu ya yi wa Shugaba Mohammed Bazoum fatan alkhairi yayin da sojoji suka hambarar da gwamnatinsa
A wata sanarwa da su ka fitar ta bakin Kanal Amadou Abduramane, sojojin sun sanar da cewa sun kawo karshen gwamnati mai-ci a kasar Nijar.
Duda ana ganin cewa juyin mulkin an shirya shine daga kasar Faransa biyo bayan shirin tsohon shugaban kasar Bazoum na daina amfani da kudaden Faransa