FALALAR YIN AZIMIN ARFA
An shawarci al’umma Musulmai na kasar nan danama na duniya baki daya akan yin Azimin ranar Arfa da zai kama a gube: Talata 9 ga watan Zul-Hajji, 1444 AH.
Babban Limamin Masallacin Juma’a Na masallacin Tunawa da Sardauna Dake Unguwar Gwari a Jihar Kaduna Imam Mika’ila Umar ne ya yi tunatarwa a lokacin da Yake zantawa da wakilin Aksam Media a garin Kaduna