Wannan da kuke gani Barawon Wayane kuma an Kamashi yanzunnan Bayan Daukar wata waya a Wani asibitin Kudi a Unguwar Chiranchi dake Dorayi kuma an same Shi da ita.
Shugaban Asibitin da Wasu daga maaikatan sa sun Bayyana cewar an Jima ana satar Wayoyi da Mashinan Hawa a wajen.
Tuni aka mika Shi Ga “Yan Vigilante na Unguwar Chiranchi Don su mika Shi Ga” Yan Sanda.