Wani dan Nigeria ya data zaune tsaye a banki bayan da aka cire masa kudadensa batare da saninsa ba daga asusun bankin da yake ajiya.
Ba a dai san dalilin da yasa mutumin ya girgiza bankin ba, amma wasu na tunanin ba zai rasa nasaba da cire masa kudi daga asusunsa.
Mutumin ya cire rigarsa, ya zauna dirsham kan dandamalin banki inda yake caccakar ma’aikatan da bankin su kuwa suna kallonta.
Duk kokarin da mutumin ke yi a banza, yayin da yake ci gaba da daga murya yana azalzalar ma’aikatan bankin. Wasu mutanen na bankado irin halayyar da ma’aikatan bankin ke nunawa,, wasu kuwa na ganin sakkakin masu wulda da bankuna ne kan jawo