Gwamnatin jihar Kano ta ruguza sanannen shatel-talen nan da yake kusa da kofar gidan Gwamnati
Zuwa yanzu ba a ji dalilin hakan ba, amma sabon Gwamna, Abba Kabir Yusuf ya dage da rushe-rushe
A daren yau kuma aka cigaba da ruguza shagunan da aka gina filin Masallacin Idi da yake Kofar Mata