Zaben shugaban kasa Shugaban INEC zai gurfana a gaban kotu

A gobe Alhamis shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Mahmud Yakubu zai bayyana a gaban kotu domin amsa tambayoyi

Chris Uche, mai mukamin SAN wanda ke jagorantar karar da Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya shigar shine ya bayyana hakan a ranar Talata.

Uche yace Yakubu zai bayyana ne domin ya bayar da ba’asi akan nasarar Tinibu da yadda akayi na’urar vbas ta gaza yin amfani a lokacin zaben shugaban kasa

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments