• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Dalilan da zasu ja hankalin Tinibu ya kulla alaka da kasar China maimakon turawan yamma

Aksam Media by Aksam Media
March 4, 2023
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Masana sun fara hasashe kan manufofin sabuwar gwamnati ta fuskar tattalin arziki da diplomasiyya

Tun bayan sanar da Bola Tinubu a matsayin mutumin da ya samu nasara a zaben shugaban tarayyar Najeriya, al’ummar kasar suka fara tattaunawa kan abubuwan da ake kyautata zaton sabon shugaban zai gudanar da zarar ya fara aiki.

RelatedPosts

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

September 13, 2023

Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

September 11, 2023

Najeriya dai tana fuskantar kalubale da dama kama daga batun tattalin arziki , tsaro da rashin aikin yi da kuma hauhawar farashin kayayyakin masarufi.

Batun rashin tsaro da karancin aiki yi, kana da koma bayan bangarorin tattalin arzikin cikin gida sun kasance manya abin dubawa ga sabon shugaban kasar.

Farfesa Garba Ibrahim Sheka malami ne a sashen nazarin tattalin arziki na jami’ar Bayero dake Kano a arewacin Najeriya, ya ce, abin da ya kamata sabon shugaban kasar ya fara mayar da hankali a kai dai shi ne kyautata alakar Najeriya da kasar Sin, domin kamar yadda ya ce yanzu kaso 90 na kayayyakin da ake amfani da su a kasar nan suna fitowa ne daga kasar China.

Farfesa Garba Ibrahim Sheka ya ce zai iya tunawa akwai lokacin da shugaban Muhammadu Buhari ya yi alkawarin amfani da kudin kasar Sin cikin asusun ajiyar Najeriya dake kasashen waje domin rage dogaro a kan Dala da Yuro wanda hakan zai saukawa ’yan kasuwar Najeriya dake fita sayo kaya zuwa kasar ta China inda aka yi kiyasin cewa sun kai kaso 70.

A don haka yana fatan sabon shugaban Bola Ahmad Tinubu zai sake dauko maganar domin aiwatarwa.

“Wannan abu ne wanda a wancan lokaci muke taya murnar cewa zai taimakawa ’yan kasuwarmu wajen maganin asarar da suke yi ta musayar kudade, ita Dala a Najeriya ba kudin da ya fi ta daraja, ita kuma dala a China ba ta da wata daraja saboda su ’yan kasar ta Sin suke kishin kasarsu, suna da kishin kudin su. Idan ka sa ka canja Naira a cikin tsada, ka tafi can Sin, kuma dala ba ta da wata daraja, ka karya ta, ’yan kasuwar Najeriya suna asara. Wannan tsari ne da shugaban kasa ya dauko tsari ne wanda zai kyautu, amma daga karshe a ce ya mutu.”

Farfesa Garba Ibrahim Sheka ya ci gaba da cewa idan har sabon shugaban kasa ta Najeriya zai nemi shawararsa kan alakar kasar Sin da Najeriya, shawarar da zai fara ba shi dai shi ne ya sake maido da waccan manufa domin zartar da ita. Don canja wani kaso na kudin ajiyar Najeriya dake waje zuwa Yuan na kasar Sin zai rage karfin dala a Najeriya, sannan kuma ’yan kasuwarmu za su samu saukin gudanar da harkokin cinikayyar su.

Ta fuskar sha’anin diplomasiyya da kasashen ketare kuwa na tambayi Dr Isma’il Mohammed malami a kwalejin share fagen shiga jami’a dake jihar Kano ko wane sauyi yake jin za a samu a sabuwar gwamnatin da za a kafa a Najeriya.

“Mu kasarmu ta Najeriya har yanzu a kasashen Afrika cikin Afirka ne muke da bakin magana kuma muke da ta cewa, amma sabanin Afirka in ka tsallaka kamar kasashen Asiya, su China da Turai din za ka ga cewa kusan duk matsayin da gwamnatin Najeriya suke dauka tun daga 1999 har zuwa yanzu za ka ga duk manufofi daya ne da manufofin harkokin kasar waje.”

Ko da yake ya ce komai zai iya sauyawa, musaman ma ganin yadda Najeriya ke kara samun tagomashi a tsakanin manyan kasashen duniya bisa la’akari da arzikin da take da shi idan aka kwatanta da sauran kasashen dake nahiyar.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Emefiele, plans to leave office on 29 May 2023

Next Post

Jam’iyar APC ta magantu akan zaber mace a matsayin gwamna

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

by Aksam Media
September 20, 2023
0

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

Read more
Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

September 13, 2023
Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

September 11, 2023
El’s Empowerment foundation empowered over 170 windows in Kano.(POWA)

El’s Empowerment foundation empowered over 170 windows in Kano.(POWA)

September 10, 2023
Kungiyar Direbobi ta Malan Kato na ci gaba da Jinjinawa gwamnan jihar Kano

Kungiyar Direbobi ta Malan Kato na ci gaba da Jinjinawa gwamnan jihar Kano

September 9, 2023
Za’a dawo da karɓar harajin kullum-kullum na Adaidai Sahu: KAROTA

Za’a dawo da karɓar harajin kullum-kullum na Adaidai Sahu: KAROTA

September 9, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

April 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Independence Day: Nigerians in London demand justice for NNPP government in Kano

Independence Day: Nigerians in London demand justice for NNPP government in Kano

October 1, 2023
AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

September 27, 2023
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Jami’ar Tarayya ta Dutsimma FUDMA ta yaba da Karatun digiri da AKCOE ta ke bayarwa.

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Independence Day: Nigerians in London demand justice for NNPP government in Kano
Metro

Independence Day: Nigerians in London demand justice for NNPP government in Kano

Independence Day: Nigerians in London demand justice for NNPP government in Kano As part of 63rd independence celebration, Nigerians in ...

October 1, 2023
AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT
Metro

AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

The Kano Adolescent Girls Initiative for Learning and Empowerment (AGILE) deputy project coordinator, Salisu Idris, led a delegation of the ...

September 27, 2023
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew
General News

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

*20TH SEPTEMBER 2023* *PRESS RELEASE* *ENFORCEMENT OF TWENTY-FOUR HOURS (24HRS) CURFEW BY KANO STATE GOVERNMENT* *… As Residents are Warned ...

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments
National News

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

The Senior Special Assistant to the President Bola Tinubu on Community Development (South East), Chioma Nweze has described her appointment ...

September 20, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz