Kwamatin yakin neman zaben na Dan takarar jam’iyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinibu ya musanta raderadin da wasu kafafen sadarwa ke yadawa na zababben shugaban ya gana da Girandi kadi na kasa Olukayode Ariwoola.
A cewar shugaban kwamatin gudanar da yakin neman zaben Bayo Onan Uganda wananan rahoto ne mara tushe
Yace karya ce tsagwaron ta kuma zababben shugaban yayi Allah wadai da jin rahoton