Hukumar zaɓen Najeriya ta karbi sakamakon zaɓen gwamna daga ƙananan hukumomin 20 cikin 27 na jihar Jigawa.
Sakamakon da hukumar ta karɓa kawo yanzu ya nuna cewa jam’iyyar APC mai mulkin jihar ta samu nasara a ƙananan hukumomi 19, yayin da jam’iyyar PDP mai hamayya ta samu nasara a karamar hukuma daya, Birnin Kudu.
Nan gaba ake sa ran samun sakamako daga sauran ƙananan hukumomi bakwai na jihar ta Jigawa.
Daga nan ne kuma INEC za ta sanar da wanda ya lashe zaɓen.
Ga sakamakon zaɓen kamar haka:
Ƙaramar hukumar Malam Madori
APC – 20,538
PDP – 10,692
NNPP – 914
Ƙaramar hukumar Babura
APC – 28,041
PDP – 13,172
NNPP – 2,567
Ƙaramar hukumar Gagarawwa
APC – 12,752
PDP – 8,704
NNPP – 1,405
Ƙaramar hukumar Miga
APC – 18,537
PDP – 11,520
NNPP – 705
Ƙaramar hukumar Roni
APC -15,697
PDP – 7,419
NNPP – 258
Ƙaramar hukumar Gumel
APC – 12,921
PDP – 9,132
NNPP: 137
Ƙaramar hukumar Garki
APC – 26,031
PDP -12,449
NNPP – 3,199
Ƙaramar hukumar Buji
APC -15,941
PDP – 11,447
NNPP – 316
Ƙaramar hukumar Kazaure
APC – 13,650
PDP -10,138
NNPP – 559
Ƙaramar hukumar Auyo
APC – 25,115
PDP – 10,424
NNPP – 1,400
Ƙaramar hukumar Ƴan Kwashi
APC – 8,0473
PDP – 5,069
NNPP – 294
Ƙaramar hukumar Birnin Kudu
APC – 33,027
PDP – 35,517
NNPP – 677
Ƙaramar hukumar Guiwa
APC – 17,526
PDP – 6,959
NNPP – 368
Ƙaramar hukumar Jahun
APC – 31,376
PDP – 21,106
NNPP – 1,127
Ƙaramar hukumar Mai Gatari
APC – 19,321
PDP – 13,161
NNPP – 481
Ƙaramar hukumar Taura
APC – 25,991
PDP – 11,753
NNPP – 1,569
Ƙaramar hukumar Birniwa
APC – 21,341
PDP – 12,149
NNPP – 1,199
Ƙaramar hukumar Kaugama
APC – 23,557
PDP – 13,658
NNPP – 2,165
Ƙaramar hukumar Hadejia
APC – 28,381
PDP – 4,304
NNP – 2,001
Ƙaramar hukumar Kiyawa
APC – 25,397
PDP – 16,363
NNP – 486