Kotun dauka kara ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 235 da aka yankewa wani matashi dan damfara Tun farko alkalin babbar kotun tarayya da ke Uyo,
Agatha Okeke ne ya yankewa Mista Scales Olatunji hukuncin kan damfarar miliyan N525 Mai shari’a na kotun daukaka kara,
Mai sharia Muhammed Idris ya kori karar da Olatunji ya daukaka sannan ya tabbatar da hukuncin kotun kasar