Shugabar Kungiyar Majalisar Mata Ta Kasa Reshen Jahar Kano Wato National Council Of Women Societies NCWS
Hajiya Amina Shehu Ismail Bunkure
Ta Jaddada Kuddirin Kungiyar Na Tallafawa Marayu Mata Da Maza Da Wadanda Ke Gidajen a Jiya Da Gyaran Hali Da Masu bukata ta Musamman wajan
Koyawa Mata Sanaoi Ta Kowanñe Bangare tare Da basu Jari Dan Dogaro Da Kan s.
Amina Shehu ta Bayyana Hakan Ne Yayin Da Ta Jagoranci ‘Ya’yan Kungiyar suka Kai Ziyara Zuwa Gidajen Yara Na Jahar Kano Da Suka Hada Da Na Nassarawa Da Tudun Malik I Da Gidan Ajiya Da Gyaran Hali Sashin Da Mata Ke Ciki Na Kurmawa
Sannan Ta Bayyana Kokarin Gwamnatin Jahar Kano Da Yadda Take Bayarwa Dukkan Gidajen Kulawa Ta Musamman Dan Inganta Tarbiyarsu Ta Fuskar Ilmantar Dasu Da Basu Kyakkyawar Tarbiya
Ta Kuma Bayyana Kadan Daga Irin Tallafin Da Suka Kai Wadannan Gidaje