Bankunan kasuwanci a faɗin Najeriya sun bi umarnin CBN zasu fito aiki a ranakun Asabar da Lahadi
CBN ya tabbatar da cewa ya fito da takardun naira da ke ajiye a wurinsa kuma ya tura su ga bankuna
Da yawan Bankuna sun tura wa kwastomominsu sakonnin Email na lokacin da zasu same su a ranakun Asabar da Lahadi