Yaƙin Tigray: Yadda yunwa ke kashe yara, wasu dubbai suka zama mabarata.

Yaƙin Tigray: Yadda yunwa ke kashe yara, wasu dubbai suka zama mabarata.

Daga Walid Hari.

Rahoto na musamman ya gano yadda yunwa ke kashe yara, wasu dubbai kuma suke zama mabarata saboda yaƙi a yankin Tigray na Ethiopia (Habasha).

Tun a watan Yunin 2021 gwamnatin tarayyar Habasha ta toshe yankin Tigray, inda tungar ‘yan tawayen TPLF take, kuma yanayin rayuwa yake cigaba ad ta’azzara tun daga lokacin.

Matakin ya sa ba a iya shigar da kayayyakin amfanin yau da kullum, ciki har da abinci da kayayyakin aikin lafiya.

A wannan rahoton, za a ga yadda ƙananan yara ke mutuwa saboda yunwa sannan wasu dubbai suke komawa bara a tituna.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments