An bukaci zababben shugaban kasa Bola Ahmed Tinibu da yayi wa Allah ya cika wa yan Najeriya alkawarin da ya dauka a yayin da yake gudanar da yakin neman zabe.
Bukatar hakan ta fito ne daga kungiyar Sarakunan gargajiya na tarayyar Najeriya a wata sanarwa da Etsu Nupe, Alhaji Yahaya Abubakar ya sanya wa hanu
Sanarwar tace Tinibu ya kamata ya shidimta wa yan Najeriya duba da irin gudunmawar da suka bashi wajen zabar sa