Daga Walid Hari
Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar LP, Peter Obi ya samu shaidar zama dan kasa ta musamman a Birnin Dallas na kasar Amurka.
Obi ya sanar da haka a shafinsa na Twitter jim kadan bayan karrama shi da wannan shaidar zama dan kasa da aka yi a jiya Talata.