Bayan nasara da kasar Morocco ta yi a wasan ta da kasar portigal wanda ya bata dama I zuwa wasan kusa da karshe
Wanda ya bata damar barje gumi da kasar Faransa
Za’a buga wasanne a yau da misalin karfe takwas na dare.
Ana ganin hakan zai taimakawa yan wasan na Morocco wajen samun kaimi yayin buga wasan nata da kasar Faransa.