Mahaifiyar matashin da ya ceci yara fiye da 2000, ta bayyana yadda take ji bayan rasuwar sa

GWARZO: Wannan shine matashi Hassan daga kasar Fakistan, me shekaru 15 a duniya, Shine matashin daya tseratar da sama da rayukan mutane dubu biyu a wata makaranta a kasar Fakistan,

Yayin da wani ‘Dan kunan bakin wake ya nufa danna Bam a wata makaranta, Hassan shine Wanda ya rungume shi suyi mutuwar kasko,

Mahaifiyar Hassan tayi farin ciki da samun wannan labari, ta ce, hakika Yarona yayi kyakyawar karshe, domin ya tseratar da rayukan dubun-dubatan mutane, Allah kasa Aljannah ce makomarsa,

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments