politics Karbar Tinubu a arewa abune da anyi angama-Ganduje By Walid Y Haris - November 3, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya fadama al’ummar Hausa-Fulani a jihar Lagas cewa Tinubu arewa za ta yi a zaben shugaban kasa. Ganduje ya kuma bayyana cewa jiharsa ta Kano za ta tarawa Bola Tinubu kuri’u fiye da ko’ina a Najeriya.