A wata ganawar Sirri da tagudana tsakanin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Gwamnonin Jam iyar APC da Shugaban Jam iyar APC na kasa Sanata Abdullahi Adamu ya fadi wasukaidodi da zasu yi amfani da su.
Shugaban Jam iyar APC na kasa Sanata Abdullahi Adamu ya shaidawa Shugaba Buhari cewa duk Delegate dazai shiga zaben fidda gwanin Jam iyar APC a gobe Litinin saiya mallaki katina kamar haka.:
1- FRSC, Driver Licence.
2- Permanent Voters Card.
3-International Passport.
4-National ID Card.
5- Party membership Silp.
By A S Gwammaja