HAUSA NEWS Angudanar da bikin tsaftace gashin Manzan Allah S A W By Walid Y Haris - October 26, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL A yaune Shugaban Darikar qadiriyya na Africa, Shekh Qaribullahi Nasir Kabara, ya jagoranci Bikin wanke Gashin Annabi SAW a gidan Qadiriyya kabara. Karin bayani na tafe a labaran mu na gaba.