Manyan kungoyin na Kasar spaniya dake buga gasar Laliga sun fada karamar gasar mai mataki na biyu bayan gaza kai bantansu da sukai daga bifowa daga yan rukuni zuwa zagaye na 16,jnda zakata mai rike ta kanbun ce kadai ta zama kungiya daya tilo data fito watau Madarar Kwallo
Kungiyoyin sune
Barcerlona
Athletico Madrid
Sevilla
Barca ta kare a Europa League bayan ta sha kashi a hannun Bayern Munich ka ci 3 ba ko ɗaya.
Wai ina matsalar take ne ‘yan Barca?