An samu wani matashi mai suna Adamu Abdullahi dan asalin Unguwar Ibrahim dake Karamar Hukumar Funtua ta Jihar Katsina mai shekara 25 ya yi tukin akan Keke domin taya sabon zabban Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Malam Uba Sani murnar lashi zaben Gwamnan Jihar na 2023
Adamu yace ya kwashe kimanin kwanaki biyu yana tafiya saboda ya ga masoyinsa, yan zo kuma ya shiga garin Kaduna yace “ba zan kuma ba sai naga Sanata Uba Sani mun dauki hoto dashi” yace I dan hakan bata samuba abokanen sa zasu yi masa dariya idan ya koma bai gan shi ba, in ji shi.
Ya kuma kara da cewa, ni dan Jihar Katsina ne, soyayyar Uba Sani ce tasani na yanke wannan shawar ta wannan tafiya akan Keke ina godiya ga ‘ ‘Yanjarida saboda yarda suka rika yadane ton ina Lardin Zazzau har na shigo garin Kaduna.