• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home National News

Shugaban majalisa Ya Nuna Damuwa Kan Rashin Ikon Majalisun Tarayya Su Riƙa Hukunta Laifin Cin-hanci

Walid Y Haris by Walid Y Haris
October 26, 2022
in National News
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Sadik Lamin Hassan

RelatedPosts

CBN Directs 15 Bank Executives To Make N200 Notes Available

Emefiele, plans to leave office on 29 May 2023

March 4, 2023
The dispute over naira redesign and swap policy must be decided today: Supreme Court

The dispute over naira redesign and swap policy must be decided today: Supreme Court

February 22, 2023

DSS Steps Up Investigation Of Emefiele

February 21, 2023

Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmed Lawan ya nuna damuwa kan rashin iko da majalisun tarayya ke da shi a yaki da cin hanci da rashawa da kuma wawure dukiyoyin al’umma sabo da kundin tsarin mulkin ƙasa na 1999 ya yi wa ƴan majalisu katanga wajen aiwatar da hukunci kan lamarin.

Lawan ya fadi haka ne da ya ke sharhi a kan wata maƙala da tsohon Kakakin majalisar wakilai, Demeji Bankole ya gabatar a yayin bikin yaye dalibai karo na 6 na Cibiyar Koyar da Ilimin tafiyar da Mulki da Dimokuraɗiyya ta Ƙasa ta Jami’ar Benin, da a ka gudanar a majalisar tarayya.

Lawan ya ce sashe na 88 na kundin tsarin mulkin ƙasa na 1999 da aka yi wa kwaskwarima ya baiwa majalisar tarayya ikon fallasa wanda ya aikata cin hanci da rashawa da kuma wawure dukiyar al’umma, amma bai bada ikon yin hukunci ba.

“Gaskiya ita ce , kundin tsarin mulkin ƙasana 1999 da akai wa kwaskwarima ya tauye ikon ƴan majalisu. Sashe na 88 ya bada damar ƴan majalisa su fallasa cin hanci da yin barna da dukiyar ƙasa sai ya tsaya a nan.

“Sabo da haka idan ka fallasa laifi kuma baka da ikon yin hukunci to ya za ai hakan ya kawo gyaran matsalolin?

“Kamar da a ce ka ga ɓarawo ne, sai dai kawai ka ce “ɓarawo ɓarawo, ole!! Amma ba za ka iya zama ɗan sanda ka kama ɓarawon ko kai shi ƙara ba. Gaskiya an gurgunta majalisa, wannan gaskiyar magana kenan,” in ji shi

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Kwankwaso zai kaddamar da manufofinsa nan bada jimawa ba

Next Post

Kotu ta umarci Gwamnatin Nigeria ta biya Nnamdi kanu diyya

Walid Y Haris

Walid Y Haris

RelatedPosts

CBN Directs 15 Bank Executives To Make N200 Notes Available
National News

Emefiele, plans to leave office on 29 May 2023

by Aksam Media
March 4, 2023
0

CBN Governor Godwin Emefiele, reported to have plans to leave after 29 May 2023, report said he already send his...

Read more
The dispute over naira redesign and swap policy must be decided today: Supreme Court

The dispute over naira redesign and swap policy must be decided today: Supreme Court

February 22, 2023
In Additional: EFCC Recovers N900 Million for NHIS

DSS Steps Up Investigation Of Emefiele

February 21, 2023
CBN Directs Banks To Accept Old N500, N1,000 Notes

CBN Directs Banks To Accept Old N500, N1,000 Notes

February 17, 2023
CBN Directs 15 Bank Executives To Make N200 Notes Available

CBN Directs 15 Bank Executives To Make N200 Notes Available

February 17, 2023
Full Speech of president Buhari for the approval of 200 old note

Full Speech of president Buhari for the approval of 200 old note

February 16, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

March 21, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna
HAUSA NEWS

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Rahotanni na nuni da cewa jam'iyun adawa da suka yi takarar gwamnan a jihar Kaduna sun yi watsi da sakamakon ...

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina
HAUSA NEWS

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Dan takarar gwamnan jihar katsina  na babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, a zaben da ya gabata, Sanata Yakubu Lado Dan ...

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna
HAUSA NEWS

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

Daga Hassan Umar Gwammaja A dare jiya an samu mamakon ruwan sama mai karfi (Na farko a jihar Kaduna) wanda ...

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna
HAUSA NEWS

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cire dokar hana fita da ta kakabawa al'ummar jihar a jiya bayan ayyana Abba kabir ...

March 21, 2023
Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu
HAUSA NEWS

Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

Shahararren jarumi kumaawaki a masana'antar Kannywood Baba Chinedu yace "An Sacè Mun Kaya Na Sama Da Milyan Gòma A Lokacin ...

March 20, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz