National News Kotu ta umarci Gwamnatin Nigeria ta biya Nnamdi kanu diyya By Walid Y Haris - October 26, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL Kotu Ta Umurci Gwamnatin Tarayya Ta Biya Nnamdi Kanu N500m kudin tsareshi Kuma A Mayar Da Shi Kenya Wannan ya biyo bayan umurnin wankeshi da kotun daukaka kara ta yi. Karin bayani na nan tafe a labaranmu masu zuwa