Peter Obi ya gana da gwamna Ortom na Benuwai kan tsara yadda zai ziyarci wuraren da Ambaliya ta shafa don taimaka wa mutane.
Ɗan takarar shugaban kasa na LP ya yi kira ga Tinubu, Atiku da sauran yan takara su haɗa hannu da shi domin rage wa mutane radadi.