Tsohon shugaban kasar Amurka Donald trump ya bayyana kansa a amatsyin wanda zai kara fitowa a gwabza da shi a zaben shugaban karamar Amurka mai zuwa na 2024.
Trump ya bayyana hakan ne inda ya gabatar da bitar tasa a rubuce kuma tuni ya fara shirya kwamatin yadda zai kaddamar da yakin neman zabe.
Kuma ana sa ran trump zai yi jawabi a yammacin yau a jihar Florida a club din sa na, Mar-a-Lago.