Sanadiyar cin zarafin mata, wasu malaman jami’o’i 13 sun hadu da ajalin aikin su

Kwamitin kula da da’ar ma’aikata na jami’ar Ambrose Alli (AAU) da ke Ekpoma ya sallami ma’aikata 13 saboda rashin da’a

Bayan haka, an ragewa wasu matsayi saboda aikata laifuka kamar yadda mukaddashin shugaban makarantar, Farfesa Asomwan Adagbonyi ya tabbatar

Adagbonyi ya bayyana cewa an kammala bincike kan batutuwa 132 kuma an zartar da hukunci a kansu yayin da wasu batutuwa 77 ke kasa

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments