Ya rasu a jiya Juma’a ya bar ‘ya’ya 20 da jikoki da dama kuma anyi jana’izar sa kamar yadda addinin musulunci ya tanada
Ana gudanar da zaman makokin sa a gidan yayan sa Alhaji Alhassan dake Gwammaja Bayan Gidan Malam Aminu Kano layin Shehu mai Hatsi.
Allah ya jiƙansa da Rahma ameen sanarwa daga Hassan Umar na Radio Nigeria Kaduna