• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Yadda gwamnati Kano ta hada hanu da kasar China domin karya Siminti

Aksam Media by Aksam Media
January 1, 2023
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Tun a ranar Juma’ar da ta gabata ne wani rukunin ’yan kasuwar kasar China suka ziyarci hukumar  bunkasa harkokin zuba jari ta jihar Kano inda suka nuna sha’awar su ta kafa masana’antar yin siminti a jihar.

Tawagar ’yan kasuwar ta zo ne karkashin jagorancin manajan daraktan kamfanin UBM Nigeria Limited Mr. Ru Changyu wanda suka zo daga jamhuriyyar Nijar.

RelatedPosts

Matashin da yayi tattaki zuwa garin Kaduna domin taya zababben gwamnan jihar murnar lashe zabe ya isa garin

March 26, 2023
NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023

A lokacin da take karbar ’yan kasuwar, darakta janaral ta hukumar Hajiya Hama Aware ta ce, gwamnatin jihar Kano ta tanadi dukkan mahimman abubuwa da za su kwadaitar da masu zuba jari domin su jarinsu a jihar Kano

Hajiya Hama Aware ta tabbatarwa ’yan kasuwar cewa gwamnatin Kano za ta samar musu da mahimman bayanai da duk wani agajin da ya kamata domin su samu saukin assasa wannan kamfani.

Da yake nasa jawabin, jagoran ayarin Mr. Ru Changyu ya ce sun ziyarci hukumar ne domin samun bayanai da goyon baya a kan yadda za su kafa kamfanin siminti a Kano.

Ya ce yanzu haka suna da kamfanin samar da kayan gine-gine a garin Tawa dake jamhuriyyar Nijar, sannan yanzu suna son samar da kamfanin siminti a jihar ta Kano inda za su rinka shigo da sinadaran aikin daga Nijar.

Daga karshe ya yi fatan cewa gwamnatin jihar Kano za ta ba su hadin kai da goyon bayan da ya kamata domin tabbatar da ganin sun cimma wanann buri nasu

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Shugaban kasar China ya mika sakon taya murna ga shugaban Russia Vladimir Putin

Next Post

NDLEA ta ayyana akurkura da wasu Karin abubuwa a matsayin tabar wiwi

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Matashin da yayi tattaki zuwa garin Kaduna domin taya zababben gwamnan jihar murnar lashe zabe ya isa garin
HAUSA NEWS

by Aksam Media
March 26, 2023
0

Matashinan mai suna Yusuf Umar Haske, wadda ya yi tattaki daga garin Askiya a Karamar Hukumar Kubau, Jihar Kaduna Domin...

Read more
NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

March 26, 2023
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

March 25, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Matashin da yayi tattaki zuwa garin Kaduna domin taya zababben gwamnan jihar murnar lashe zabe ya isa garin

Matashin da yayi tattaki zuwa garin Kaduna domin taya zababben gwamnan jihar murnar lashe zabe ya isa garin

March 26, 2023
NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

March 26, 2023
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Matashin da yayi tattaki zuwa garin Kaduna domin taya zababben gwamnan jihar murnar lashe zabe ya isa garin
HAUSA NEWS

Matashin da yayi tattaki zuwa garin Kaduna domin taya zababben gwamnan jihar murnar lashe zabe ya isa garin

Matashinan mai suna Yusuf Umar Haske, wadda ya yi tattaki daga garin Askiya a Karamar Hukumar Kubau, Jihar Kaduna Domin ...

March 26, 2023
NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis
HAUSA NEWS

NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

Hukumar Hana Sha da fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa NDLEA ta sami nasarar cika hannu da wani Dan kasuwa mai ...

March 26, 2023
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida
HAUSA NEWS

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Cibiyar yin nazari a kan harkokin mata tayi barazanar kiran Zanga-zanga bisa Jan kafa da tace rundunar yan sanda ta ...

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya
HAUSA NEWS

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alh Atiku Abubakar ya mika sakon ta'aziya ga Iyalan Oladipo Diya na rashin da suka yi ...

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar
HAUSA NEWS

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta wallafa cewa ta ware ranakun 29 zuwa 31 na watan Maris ...

March 26, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz