Sanya kafar wando guda da Dabi,ar shaye_shaye jazamanne: Masarautar Kano

Daga Abdullahi Shuaibu Hayewa

Masarautar  kano ta sha alwashin hada karfi da karfe da gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki domin dakile mummunar Dabi”ar shaye_shayen miyagun kwayoyi a tsakanin matasa.

Mai martaba sarkin kano Alh Aminu Ado bayero shine ya bayyana hakan yayin taron wayar da kan matasa wanda kungiyar INITIATIVE FOR COMMUNITY ACTION AGAINST DRUG ABUSE (ICAADA) me yaki da Dabi”ar shaye_shaye ta gudanar.

Taron  ya guda nane a jamiar yusuf metama sule dake nan kano

A jawabin sa mai Martaba  ya ja hankali jamian tsaro dasu dada lura da wasu bungan kayanmaye da matasa suke anfani dasu kamar zakafi da kashin kadan gare da dai sauransu

Awani chigaban kuma maimartabar yayikira ga aluma dakuma dagatai da suci gaba da wayar dakan al,umarsu.

Shima anasa bangaran shugaban kungiyar Ahmad Abubakar yakasai yaja hankalin dalibai da sunaisanta kansu da abokai masu ta ammali da mumgan kwayoyi dasu rinka kokarin wayar musu dakai * suma anasu bangaran wadanda sukasamu halartar taron .

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments