Honorable nasuru idris ya bayya na hakan ne a wajen karbar wadansu yan jamiyyar kayan Gwari wato N.N.P.P. na kenufi Wanda taran ya gudana a karamar hukumar burni da kewa ye.
Har wa Yau Honorable nasuru idris Kankarofi ward yakara da ce wa Ba ko me bane yasa mutane suki yin biyya ga tsarin wananan tafiyaba sai dai kawai yadda muke daukar kowa a matsayin shi na Dan Adm da kima da mutun ci
Hakaza lika ya Kara da cewa muyan durumin zungura uwar mu da ya uban mu da ya,duka abinda yasa me da yan mu muna dauka ya sa me dukkanin mu saboda hadin Kai da muke da. Shi a tsakanin junan mu kowa yana ganin qimar juna, saboda ya wancin mu duk to shen mudaya babu wani ban banci a tsakanin mu
Honorable nasuru idris ya ce “ya mai grima shugaban karamar hukumar birni da kewaye duk wadanan fus koki da kake gani fuskoki ne wandanda da ma tuntu ni muna tare da su tsawan shekara da shekaru munsan kowan.
Honorable ya Kara da cewa wadannan fuskoki fuskoki ne masu Ra’ayin ruqau idan suka ce suna yi topa suna yi babu gudu babu ja da ya
Sune wadanda muke dauka mutafi filin za be da su sukare mana a kwatinan zabe a baya domin kaga wani yakawomana wargi babu tsoro su ne muke tafiya da su wajen hukumar zabe a da ke gandun albasa domin mukare abinda mukasa a kazaba a shekarun Ba ya .
Me grima S.S.A ya Kara da cewa ni dinanan da kuke gani a cikin wananan karama ci da mutan ta wa to Allah ne ya yi ammafa fa’izu alfindiqe shi ne sula ta zamana a cikin wananan jamiyya a Yau Dan haka babu a binda Zan ce masa sai dai godiya .
Bugu da Kari a duk cikin abinda Honorable fa’izu alfinduki yayi mana na alkawari kaso tara ya cikamana su babu tan tama …
ya ce “kuma insha Allahu Ba zamu bada kun yaba inji shi
A wajen wananan taro wato Honorable nasuru idris
Daga Abdulhamid isah