HAUSA NEWS Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa By Aksam Media - March 24, 2023 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL Matashi mai suna Yusuf Umar ya ga dacewar zuwa Kaduna garin gwamna ne domin taya sabon zababben gwamnan jihar Kaduna murnar lashe zaben gwamna a jihar Kaduna RelatedPosts