Daga khadija Salisu Danmaliki
Ana so Mai Azumi ya lazimci shan ya’yan itatuwa da kayan marmari wadanda suke dauke da sinadarai masu gina jiki
Kuma ana so Mai Azumi ya rika yin sahur da Kankana domin ta taimakawa wajen hana jiki da makoshi bushewa na tsawon lokaci