Ko wacce irin Zanga-zanga zaku yi sai na cire tallafin man fetur : Tinibu

Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinibu ya bada Sanarwar cewa ko me yan Najeriya zasu yi ba Zanga-zanga ba sai ya cire tallafin man fetur.

Tinubu ya bayyana hakan ne a wani faifen video da aka yada shi a kafafen sada zumunta

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments