Idan kasan ka nemi aikin soji a wannan lokaci ka shiga nan domin kaga sakamakon ka

Rundunar sojin Najeriya ta fitar da Jerin sunayen wadanda suka sami nasara cikin masu neman aikin sojin na wannan karo

Sanarwar rundunar tace mutane zasu  iya duba jerin sunayen da suka sami nasara ta adreshin su na www.recruitment.army.mil.ng

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments