‘Dan Asalin Kasar China nan Geng Quanrong da aka zarge shi da kisan Ummakulsum Sani Buhari a Jahar Kano bayan caccaka mata wuka Watau Mr. Geng ya musanta zargin da ake masa a gaban Kotu.
Wannan na zuwa ne bayan da aka karanta masa Kunshin tuhumar da ake masa.