ANA CIGIYAR HINDATU ALHAJI SANI ISA KANDARAWA MAI SHEKARAU 20 DA HAIHUWA,
HINDATU FARACE DOGOWA TANA SANYE DA DOGOWAR RIGA A JIKINTA
SANNAN TANA DA AURE HARMA TANA SHAYAR DA ‘YARTA ‘YAR SHEKARA 1
HINDATU NA DA MATSALLAR LALURAR ISKA TUN DA TA FITA DAGA GIDA A SAFIYAR TALATA 19-07-2022 HAR KAWO YANZU, BA A GANTABA
IDAN AN GANTA AKAI TA GIDAN MAI UNGUWAR TUDUN WADAN MALALIN GABAS KARAMAR HUKUMAR IGABI DAKE JIHAR KADUNA KO KUMA A KIRAWO WADANNAN LAMBOBI 08023492955, 08091210838, 08030832005.
ALLAH YASA A DACE