ANA CIGIYAR HINDATU ALHAJI SANI ISA KANDARAWA MAI SHEKARAU 20 DA HAIHUWA,
HINDATU FARACE DOGO TANA SAYYE DA DOGOWAR RIGA A JIKINTA
SANNAN TANA DA AURE HARMA TANA SHAYAR DA ‘YARTA ‘YAR SHEKARA 1
HINDATU NA DA MATSALLAR LALURAR ISKA TUN DA FITA DAGA GIDA YAU DA SAFE YAR IZUWA YAN ZO BA A GANTABA
IDAN AN GAN TA A KAITA GIDAN MAI UNGUWAR TUDUN WADAN MALALIN GABAS KO KUMA A KIRAWO 08023492955, 08091210838, 08030832005.