Yayin da shugaba Xi Jinping na kasar China yake halartar kwarya-kwaryan taron shugabannin kungiyar APEC karo na 29 a Bangkok na Thailand, shugaban babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin CMG Shen Haixiong, da ministan ofishin firaministan Thailand, Anucha Nakasai, sun cimma matsaya daya wajen rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin CMG da ofishin hulda da jama’a na kasar ta Thailand.
China ta soki kasar Amurka bayan da ta shiga UNESCO
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta ce kafin Amurka ta koma cikin hukumar raya...
Read more