• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Bankin AIIB na kasar China zai fadada shiyoyoyin sa zuwa kasashen Duniya

Aksam Media by Aksam Media
October 27, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

A jiya Laraba ne aka gudanar da taron shekara shekara, na majalisar bankin zuba jari kan manyan ababen more rayuwar jama’a na Asiya wato AIIB a takaice karo na bakwai.

Yayin taron wanda ya gudana ta kafar bidiyo, shugaban bankin Jin Liqun ya bayyana cewa, gaba daya adadin jarin da bankinsa ya tattara a cikin shekaru kusan bakwai da suka gabata ya kai dalar Amurka biliyan 85, kuma a nan gaba, zai yi kokarin ingiza hadin gwiwa da cudanya tsakanin shiyyoyi daban daban, ta yadda hakan zai taimakawa kasashe mambobinsa, wajen samun ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba.

RelatedPosts

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

March 26, 2023

An kafa bankin AIIB ne bisa shawarar kasar Sin, ya kuma fara aiki a watan Janairun shekarar 2016.

Yanzu haka annobar cutar COVID-19 tana ci gaba da yaduwa a fadin duniya, a sanadin haka, tattalin arzikin duniya bai samu ci gaba yadda ya kamata ba, don haka Jin Liqun ya yi nuni da cewa, ya dace a kara karfafa hadin gwiwa da cudanya tsakanin shiyyoyi daban daban. A cewarsa: “Makasudin tattara kudade shi ne kyautata rayuwar miliyoyin mutane.

A halin da muke ciki yanzu, ya dace mu hada kai, da zamantakewar al’ummun kasa da kasa, domin sa kaimi kan hadin gwiwar dake tsakanin bangarori da dama. A bankinmu, kasar Sin ta bayyana anniyarta ta yin kokari tare da sauran kasashe mambobin bankin, wajen goyon bayan ra’ayin cudanyar bangarori daban daban.”

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Haɗarin takaddama tsakanin Najeriya da ƙasashen waje kan batun tsaron ƙasar

Next Post

Bankin Duniya ya fitar da hasashen shekarar 2023

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida
HAUSA NEWS

by Aksam Media
March 26, 2023
0

Cibiyar yin nazari a kan harkokin mata tayi barazanar kiran Zanga-zanga bisa Jan kafa da tace rundunar yan sanda ta...

Read more
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

March 26, 2023
Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

March 25, 2023
Yadda ake hada LEMUN SHAYI MAI Sanyi tare da khadija Salisu Danmaliki

CBN ya Umarci bankuna da su ci gaba da amfani da tsofaffin takardun 1000, 500 da 200

Yadda al’umma ke ci gaba da kokawa bayan CBN yace ya tura wa bankuna takardun kuɗi

March 25, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

March 26, 2023
Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

March 25, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida
HAUSA NEWS

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Cibiyar yin nazari a kan harkokin mata tayi barazanar kiran Zanga-zanga bisa Jan kafa da tace rundunar yan sanda ta ...

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya
HAUSA NEWS

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alh Atiku Abubakar ya mika sakon ta'aziya ga Iyalan Oladipo Diya na rashin daya daga cikin ...

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar
HAUSA NEWS

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta wallafa cewa ta ware ranakun 29 zuwa 31 na watan Maris ...

March 26, 2023
Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano
HAUSA NEWS

Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

Kungiyar Dattawan yankasuwar singa na unguwar zango a karamar hukumar ungogo a nan jihar kano,ta nuna mutukar farin cikinta bisa ...

March 25, 2023
Yadda ake hada LEMUN SHAYI MAI Sanyi tare da khadija Salisu Danmaliki
HAUSA NEWS

Yadda ake hada LEMUN SHAYI MAI Sanyi tare da khadija Salisu Danmaliki

LEMUN SHAYI MAI SANYI (ICE TEA) Kayan hadi:- •Ganyan shayi •Suger •Leman tsami •Na’a-na’a •Kanunfari Yadda Ake Hadawa – Za’a ...

March 25, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz