• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home politics

APC Sun Zargi Shugaban Jam’iyya da Wawurar N3bn

Walid Y Haris by Walid Y Haris
October 26, 2022
in politics
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Rigimar cikin gidan da ake fama da ita tsakanin Darektoci da shugaban APC na kasa, Abdullahi Adamu ya gagara zuwa karshe har zuwa yau. Darektocin da ake zargin an tsige sun zargi Sanata Abdullahi Adamu da amfani da wasu asusun banki ba tare da sanin ‘yan kwamitinsa na NWC ba.

Wata majiya tace wadannan Darektoci sun fitar da jawabi, suna tuhumar Adamu da yawo da kudi da kuma cire N3bn daga cikin wasu boyayyun asusu.

RelatedPosts

Peter Obi Did Not Win 2023 Presidential Election – Wole Soyinka

Peter Obi Did Not Win 2023 Presidential Election – Wole Soyinka

September 14, 2023
NNPC affirms to reclaim its mandate Despite That INEC mentioned Shekaru as winner.

NNPC affirms to reclaim its mandate Despite That INEC mentioned Shekaru as winner.

February 28, 2023

Election: INEC releases results of 38 LGAs in kano

February 27, 2023

Mutum biyar daga cikin Darektocin jam’iyyar sun musanya zargin da ake yi na cewa kwamitin Mai Mala Buni ya bada shawarar a kore su daga aiki.

Bugu da kari, Darektocin sun karyata ikirarin da Abdullahi Adamu yake yi na gadon bashin N7.5bn daga hannun Buni wanda ya rike APC kafin zuwansa. An rahoto wadannan mutane da aka sallama sun ce asali ma shugaban jam’iyyar ya bude boyayyun asasu a banki, yana cire kudi ba da sanin NWC ba.

Jawabin ya kara da cewa shugaban jam’iyyar ya cire wadannan N3,000,000,000 ne ba tare da amincewar NEC ba, kuma a lokacin Darektocin ba su kan kujera. Har ila yau, Darektocin sun musanya zargin cewa akwai ma’aikatan bogi a sakatariyar jam’iyyar APC a lokacin da shugabannin rikon kwarya ke ofis.

Abdullahi Adamu, ya musanya zargin da Darektocin suke yi masa, yace babu wani abin da ya yi da ba tare da amincewar NWC ba. Sanata Abdullahi Adamu yace Darektocin ‘yan kanzagin wasu ne, kuma ba zai biye masu ba.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Labarin cinikayayyarar kasuwar yan kwallan kafa

Next Post

Wuta ta tashi a ofishin WAEC

Walid Y Haris

Walid Y Haris

RelatedPosts

Peter Obi Did Not Win 2023 Presidential Election – Wole Soyinka
politics

Peter Obi Did Not Win 2023 Presidential Election – Wole Soyinka

by Aksam Media
September 14, 2023
0

Nobel Laureate, Wole Soyinka on Wednesday claimed that Peter Obi did not win the February 25, 2023 presidential election. Soyinka...

Read more
NNPC affirms to reclaim its mandate Despite That INEC mentioned Shekaru as winner.

NNPC affirms to reclaim its mandate Despite That INEC mentioned Shekaru as winner.

February 28, 2023
Election: INEC releases results of 38 LGAs in kano

Election: INEC releases results of 38 LGAs in kano

February 27, 2023
No team to turn Nigeria around” than my husband and Datti: Obi’s wife

No team to turn Nigeria around” than my husband and Datti: Obi’s wife

January 4, 2023
Gawuna plans a lot for the development of youths: Muhammad Garba

My administration will not disappoint peoples of Kano state : Gawuna

December 20, 2022
Gawuna plans a lot for the development of youths: Muhammad Garba

Gawuna plans a lot for the development of youths: Muhammad Garba

December 12, 2022
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

April 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

September 20, 2023
Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

September 19, 2023
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Jami’ar Tarayya ta Dutsimma FUDMA ta yaba da Karatun digiri da AKCOE ta ke bayarwa.

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew
General News

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

*20TH SEPTEMBER 2023* *PRESS RELEASE* *ENFORCEMENT OF TWENTY-FOUR HOURS (24HRS) CURFEW BY KANO STATE GOVERNMENT* *… As Residents are Warned ...

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments
National News

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

The Senior Special Assistant to the President Bola Tinubu on Community Development (South East), Chioma Nweze has described her appointment ...

September 20, 2023
Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker
Metro

Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

The National/State House of Assembly election tribunal, on Monday, affirmed the election of Mudassir Zawachiki of the New Nigeria People’s ...

September 19, 2023
All activities in Kofar Mata Eid-ground be suspended: Kano state commissioner of transport
Metro

Reckless statements, Gov. Yusif expels commissioner of land, special adviser.

Gov. Yusif expels commissioner of land, special adviser. The Kano state government has approved the immediate dismissing of state commissioner ...

September 15, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz