Da Amaryarsa Fatima Auwalu Sani (Ameera)
Da misalin karfe: 11:00 Na Safe,
Wurin Haduwa: Gwammaja Layin Shehu Mai Hatsi Bayan Gidan Malam Aminu Kano (Mammayya House)
 Za’ a Daura Auren: a Gwammaja Layin Bala Mai YaFe
Allah Ya sayya alkAIri ya kuma bada zaman lafiya, allahumma amin !