Halin dana shiga bayan na caccaki samarin kasuwar waya ta Farm Center

Tauraruwar TikTok Bilkisu Isah wadda aka fi sani da Obilly ta bayyana halin da ta shiga bayan caccakar samari ƴan kasuwar Farm Centre a dandalin TikTok.

Bilkisu ta ce, fitar bidiyon ya jefata cikin mawuyacin hali, kafin a samu daidato.

Shin ko me yasa Bilkisu ta yi wannan bidiyo?

Muna dakon Amsoshin ku Yan Tik Tok

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted