• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Zargin almundahna, majalisar wakilai ta shiga binciken ayyukan rundunar sojin Najeriya

Aksam Media by Aksam Media
November 20, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Majalisar wakilai  ta dukufa wajan binciken ayukkan Sojin kasar nan da manufar kara shiryawa wasu ayukkan a shekara mai zuwa.

Hakan na faruwa ne lokacin da matsalolin rashin tsaro ke ci gaba da ta’azzara a wasu yankunan kasar inda jama’a ke ta kokawa.

RelatedPosts

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023

Bisa ga yadda matsalar rashin tsaro ke ci gaba da wanzuwa a wasu yankuna fitar akasarin jama’a ta rataya ne kan jami’an tsaron kasar wajen kare rayuka da dukiyoyinsu.

Rundunar Sojin Najeriya ita ce ke sahun gaba wajen kare rayukan ‘yan kasa daga salwanta, kuma da yawa rundunar na cewa tana kokarin sauke nauyin da ke kanta.

Akan hakan ne majalisar wakilai ta soma binciken ayyukan rundunar a ko’ina cikin fadin kasar da zummar sanin ayyukan da ta gudanar a wannan shekara domin duba yuwuwar amincewa da ayyukan da ta tsara gudanarwa a shekara mai zuwa ta 2023.

Wakili a kwamitin majalisar akan ayukkan soji Arch. Ibrahim Almustapha shi ne ya wakilci shugaban kwamitin Abdulrazak Namdas a ziyarar kwamitin a yankin rundunar soji ta takwas da ke Sakkwato.

Yace sun je ne su ganewa idanunsu abinda rundunar ta aiwatar da kudin da aka bata damar kashewa a wannan shekara kuma su saurari jami’an sojin in akwai wasu matsaloli da kwamitin zai iya taimakawa akai. Kuma gefen aikin da suke yi na fita daji a wannan yanki mai matsalar rashin tsaro sun lura ana samun sauki.

Yace cikin wannan shekara rundunar yanki na takwas da ya kunshi jihohin Sakkwato, kebbi , Zanfara da Katsina suna gudanar da ayyuka na aikatau kusan arba’in da shida kuma mafi yawancin su anyi kusa kammala su.

A bangare daya kuwa duk da ayyukan da rundunar Sojin ke gudanarwa matsalar rashin tsaro na ci gaba da yin barazana ga rayukan jama’a duk da nasarar da ake samu akan ‘yan ta’adda a wasu sassan kasar.

A yankin gabashn Sakkwato kananan hukumomin Isa, Sabon Birni da Illela kowace rana suna fuskantar hare hare daga ‘yan ta’adda.

Wakilin jama’ar Sabon Birnira majalisar dokokin kasar Aminu Almustapha Boza yace su har yanzu ba su ga kokarin da ake cewa ana yi ba na dakile ayukkan ‘yan ta’adda.

Yace a shekarun da Sojojji suka yi suna aiki a yankin Sabon Birni jama’a ba su ga dan ta’adda guda da sojojin suka kashe ba amma su an kashe su da yawa kuma yana da hujjar fadin haka.

Ya kara da cewa kamata ya yi a kara baiwa ‘yan sanda kudi da kayan aiki na zamani da kwarin guiwa ya tabbata zasu fi yin kokari wajen fada da ‘yan ta’adda.

Samun dawowar zaman lafiya da kwanciyar hankali babbar fata ce ta ‘yan Najeriya domin ta hakan ne kadai za a iya samun gudanar da lamurra cikin nasara da kawo ci gaban kasa.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

From kano emir palace during holy qur’an occasion

Next Post

Africa zata rabauta da kujera a majalisar tsaro ta MDD

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna
HAUSA NEWS

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

by Aksam Media
March 21, 2023
0

Rahotanni na nuni da cewa jam'iyun adawa da suka yi takarar gwamnan a jihar Kaduna sun yi watsi da sakamakon...

Read more
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

March 21, 2023
Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

March 20, 2023
Yanzu-yanzu INEC ta sanar da Sanata  Uba Sani  a matsayin wanda ya ci zabe a jihar Kaduna

Yanzu-yanzu INEC ta sanar da Sanata Uba Sani a matsayin wanda ya ci zabe a jihar Kaduna

March 20, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

March 21, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna
HAUSA NEWS

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Rahotanni na nuni da cewa jam'iyun adawa da suka yi takarar gwamnan a jihar Kaduna sun yi watsi da sakamakon ...

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina
HAUSA NEWS

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Dan takarar gwamnan jihar katsina  na babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, a zaben da ya gabata, Sanata Yakubu Lado Dan ...

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna
HAUSA NEWS

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

Daga Hassan Umar Gwammaja A dare jiya an samu mamakon ruwan sama mai karfi (Na farko a jihar Kaduna) wanda ...

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna
HAUSA NEWS

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cire dokar hana fita da ta kakabawa al'ummar jihar a jiya bayan ayyana Abba kabir ...

March 21, 2023
Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu
HAUSA NEWS

Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

Shahararren jarumi kumaawaki a masana'antar Kannywood Baba Chinedu yace "An Sacè Mun Kaya Na Sama Da Milyan Gòma A Lokacin ...

March 20, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz