• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu kiristoci

Aksam Media by Aksam Media
May 9, 2023
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutane sama da 20 daga wani coci da ke kauyen Madallah na karamar hukumar Chikun a jihar Kadunan Najeriya.
Mutum akalla arba’in wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne, suka yi garkuwa da su a jihar Kaduna da ke arewacin kasar.

Maharan sun afka kan masu ibada a cocin Bege Baptist da safiyar ranar Lahadin da ta gabata in da suka yi garkuwa da kusan duk mutanen da suka riske a cocin. Shugaban Kungiyar Cocin Katolika reshen jihar Kaduna Ravaran Joseph Hayaf ya tabbatar da labarin yana mai cewa da farko mutum arba’in aka tafi da su amma daga bisani, sha biyar daga cikinsu sun yi nasarar kubuta daga hannun ‘yan bindigan.

RelatedPosts

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

September 13, 2023

Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

September 11, 2023

Wannan na zuwa ne, bayan wani rahoto daga Kadunan da ke cewa, ‘yan bindiga sun sace ‘ya’yan sarkin Kagarko Alhaji Sa’ad Abubakar da ma wasu jikokinsa da kuma wasu mazauna garin da ke kudancin jihar. Jihar Kaduna na daga cikin jihohin a arewacin Najeriya da ke fama da matsalar tsaro musanman na masu satar mutane don neman kudin fansa.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Fiye da mutane miliyan hudu na fiskantar matsin rayuwa a kasar nan: MDD

Next Post

Likitoti sun bukaci shugaba Buhari ya kara mako guda a London domin duba lafiyar sa

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

by Aksam Media
September 20, 2023
0

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

Read more
Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

September 13, 2023
Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

September 11, 2023
El’s Empowerment foundation empowered over 170 windows in Kano.(POWA)

El’s Empowerment foundation empowered over 170 windows in Kano.(POWA)

September 10, 2023
Kungiyar Direbobi ta Malan Kato na ci gaba da Jinjinawa gwamnan jihar Kano

Kungiyar Direbobi ta Malan Kato na ci gaba da Jinjinawa gwamnan jihar Kano

September 9, 2023
Za’a dawo da karɓar harajin kullum-kullum na Adaidai Sahu: KAROTA

Za’a dawo da karɓar harajin kullum-kullum na Adaidai Sahu: KAROTA

September 9, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

April 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

September 27, 2023
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

September 20, 2023
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Jami’ar Tarayya ta Dutsimma FUDMA ta yaba da Karatun digiri da AKCOE ta ke bayarwa.

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT
Metro

AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

The Kano Adolescent Girls Initiative for Learning and Empowerment (AGILE) deputy project coordinator, Salisu Idris, led a delegation of the ...

September 27, 2023
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew
General News

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

*20TH SEPTEMBER 2023* *PRESS RELEASE* *ENFORCEMENT OF TWENTY-FOUR HOURS (24HRS) CURFEW BY KANO STATE GOVERNMENT* *… As Residents are Warned ...

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments
National News

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

The Senior Special Assistant to the President Bola Tinubu on Community Development (South East), Chioma Nweze has described her appointment ...

September 20, 2023
Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker
Metro

Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

The National/State House of Assembly election tribunal, on Monday, affirmed the election of Mudassir Zawachiki of the New Nigeria People’s ...

September 19, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz