Rudunar Ƴansanda jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu matasa da ake zargi sun yi amfani da sunan matar gwamnan Kano don cimma buƙatarsa ta neman kuɗi.
GA sautin sa a lokacin da Yake amsa tambayoyi a gaban rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar Kano