Nagina masallaci na juma’a da makaranta
Domin a shega musulinci inji Alan waka .
Sharararan mawakin Hausa Aminu ladan Wanda a kafisani da Alan waka yace a cikin Dan abinda yakesamu. Naharkar waka yakafa wata gidauniya shi ne kadai yake daukar nauyinta. sai kuma wadanda ba.arasaba
Ala ya bayyana hakan ne a lokacin da yake zantawa da Wakilin AKSAM MEDIA ABDULHAMID ISAH D Z
Yace masallaci da makaranta ya ginasu ne a cikin karamar hukumar tudun wadar dan kade a jihar Kano a gundumar wani gari Mai suna karefa a kauyen Fakano.
Ya kara da cewa garin a kwai maguzawa dayawa a cikinsa idan suntashi she ga cikin wanna kauye sai dai su hau babura Mai kafa biyu sanan su isa cikin wanan gari. A cikin wanna kauye ne akasamu wadansu Jana’u dadama suka karbi addinin musulinci sai kuma akasamu akasi basu da masallaci da makaranta dama sauran kayan karatun addinin musulinci domin kyautata ibadar Allah.mukaje muka sayomusu litttafai domin susan yadda zasu bautawa Allah tareda kuma malami da zai koyamusu sha’anin addini
Hakaza lika Yakara dacewa a kwai abokanan mu wato wadanda ba musulmai ba sunatayin kokarin ganin sun yimusu gine gine Dan ganin sunkoma kafurci. Wanna ita ce tasa mukabazama domin gain mun cetosu Danga fadawa halaka.
Hakaza lika yanzu haka wadanan mutane suna can suna cigaba da yin musulincinsu cikin aminci da walwala kamar yaddakowa yakeyi sanan wanna waje da mukagina musu yana cikin kulawar.mu kuma sunan suna cigaba Da yin salla da kuma karatun Al quraa’ani mai grima da kuma sallar juma’a da sauran sallolin kamsu salawati a wannan gari dake Carin tudun wadar dan kade da ke jihar kano.
Wanna Dan baka mukasaka a cikin kokarin Ganin mun kyautata rayiwar Al ummai da ban da ban