Masu iya magana kance sannu-sannu bata hana zuwa, kuma mai hakuri yakan dafa ganda hatya side kwanon anan ma wani Matashi dan Najeriya ya girgiza zaman lafiyar intanet yayin da ya nunawa jama’a adadin kudin da ya tara a asusu.
Bidiyon da muka samo ya nuna lokacin da matashin ke fasa asusu, ya kirga adadin kudade masu ban mamaki da sukakai adadin Naira miliyan biyar da dubu dari biyar.
Izina ga matasa masu hamburin hayam, gadai yanda wannan matashi yai hakuri kuma har ya tara wadannan makudan kudade amma bata hanyar Pi ba.