Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Ya karbi Bakunchin Shugabanin Hukumar Kula da Daukan Yan Sanda Na Kasa Arewa Masu Yamma Alh Zannan Bama
. Mai Martaba Sarkin Kano ya Karbi Bakunchin Human Heath Is Weath Organization Forum ( HIWOF ).
Wakilin Shugaban Yan China Mazauna Kano Sun kawu Takardar Allawadarai Da Abin da Dan China Aikata Ya kashe Yar Kano A satin Daya Gabata Sunana Bachin Ran su Akan Haka